Post a Comment pls drop down your comment Kalmar macce abu ne mai matukar girma sabida daraja da kuma kima da Allah ya bata, Yaku mata kada ku shagala da jin dadin rayuwar duniya kuyi biris da baiwar da Allah ya yi muku kusani cewa duk wata jin dadin matukar baki kame kanki daga aikata fasadi ba yazama na banza kuduba kugani yanxu Rayuwar da muke ciki a bin haushi matan aure basa fita irin wadda Addini ya umurcesu dasuyi wa'iyazu billah haba mata, Ina kuka baro Hijabinku suturar ku wadda Allah ya ce ku lulluba da ita???

Wai ace matar aure zata fita unguwa saita kashe makeup tamkar zataje gasar sarauniyar kyau amma abin haushi In ka tarar da ita A cikin gidanta tamkar yar aiki, Wai bazatayi wanka da tsaf ta ba sai in zata gidan biki ko asibiti ko wani abin to wallahi kisani duk wanda zaiga adonki ya yaba matukar ba mijinki bane kinyi a banxa.

Wani abin haushi abin takaici Wai yanxu mata basu sallah cikin lokaci sabida an miki kwalliya karkije alwala ta goge Innalillahi wa'innah illaihirraju'un kenan kin xabi duniyarki a bisa lahira ko?? Allah ya sawwake. To amma mai yasa ku mata kuke banbanta yanayin zaman aurenku bayan Annabinmu dayane, domin da yawa daga cikin yan uwa mata basu dauki aure a matsayin bautaba wallahi.

Bayan aure itace babban hanyar shigarki Al-jannah idan kikayi hakan kuma kika yarda da hakan to kinci riban duniya da kuma lahira. Allah yasa haka Ameen. Kuma natsuwa baya samuwa sai idan mace ta zama tagari shiyasa da yawa daga cikin maza basuda natsuwa saboda matansu ba nagari bane.

Manzon Allah S.

Tda7388 replacement

Allah ya karemu Ameen. Ya kamata duk matar da ta tsinci kanta adakin aure, a wannan zamanin da muke ciki, ta gode ma Allah. Ba don komai ba, idan ta duba zata ga wasu 'yan-mata irinta, sunfi ta kyawun halitta da iya ado, amma har yanzu basu samu mijin aure ba. Ba zasu rasa yi miki hassada ba. Tunda ke kin samu miji, su kuwa basu samu ba Dole suyi miki hassada. Ki kiyaye sirrin mijinki, kar ki gaya ma kowa.

Musamman ma kawayenki zasu so suji abinda yake faruwa. Don haka kar ki gaya musu Idan kuna da 'ya'ya to ki kula dasu, ki kula da tsaftarsu. Ki kiyaye dukkan amanonin mijinki. Allah Ya bamu ikon kiyaye Hakkin iyalan mu. Email This BlogThis! Share to Twitter Share to Facebook.

Muhammad Abba Gana. Newer Post Older Post Home.Shafine da ake bude dan wayar da kan mutane abubuwa wanda zai taimakesu a harkokin yau da kullum, mukan taimaka da abubuwa ta bangaren shawarwari, gyaran jiki, kwalliya da su Girke Girke. Shugaban kamfanin Duniyan Fasaha, kuma Babban Editan Mujallar Duniyan Fasaha, mutum ne mai son sanar da mutane abin da Allah ya sanar da shi game da fannoni masu yawa.

Mai kokari ne a fannin ilimin, Computer, Web Design, gyaran jiki da sauransu. Post a Comment. Muhammad Abba Gana No comments. Dukkan godiya su tabbata ga Allah S. Har zuwa ranar Alkiyama Ameen.

Cazare mangalia

Dukkan gaisuwa ga yan uwa musulmai maza da mata Allah ya hada mu a Aljannah. Baran manta Da:. Ina gabatar da wannan littafi wanda ya kunshi takaitaccen bayani akan iyaye mata.

Muna rokon Allah ya daidaitamu bisa bin hanya madaidaiciya kuma ya shiryemu ya sanya mu cikin bayinsa salihai Ameen. To amma mai yasa ku mata kuke banbanta yanayin zaman aurenku bayan Annabinmu dayane, domin da yawa daga cikin yan uwa mata basu dauki aure a matsayin bautaba wallahi.

Bayan aure itace babban hanyar shigarki Al-jannah idan kikayi hakan kuma kika yarda da hakan to kinci riban duniya da kuma lahira. Allah yasa haka Ameen. Kuma natsuwa baya samuwa sai idan mace ta zama tagari shiyasa da yawa daga cikin maza basuda natsuwa saboda matansu ba nagari bane. Manzon Allah S.

Runescape private server github

Allah ya karemu Ameen. Mace ta gari za a same ta da:.

siffofin mata

A da Annabi S. KUNYA: Ta riqa jin kunya, wannan ado ne gare ta, masamman in tana tare da mijinta a cikin jama'a, wannan zai qara masa qaunarta. AMANA: Ta zama mai amana, kar ta yarda maigidan ta ya ga ha'incinta koda kuwa sau Daya ne, ta riqa gaya masa abin da za ta yi domin maganin shedan.

Wadannan abubuwa guda 14 su suke nuna mace nagari, dan uwana kada ka riqa binciken qyalqyal banza, ke ma yar uwa ki dai na kallon kudi ki duba rayuwarki idan kin shiga gidansa, komai kudinsa in ba kwanciyar hankali ba za ki ji dadinsu ba. Biyayya ga miji ba mai iya wa sai mace ta tagari,da yawa mata suna so a ce su ne wadan da Annabi S. W ya sifanta dinnan da Nagari sai dai biyayyar ce ta yi qaranci, ko za a yi sai dai a gabansa in ya matsa an watsar kenan.

Mace ta gari takan yi qoqarin ta zama wa mijinta aljannarsa ce, ba ta son ta ga gazawarta a idanunsa, don haka takan yi farin ciki in taga murmushinsa, takan damu matuqa in ta ga fushinsa ko da ba da ita yake ba, ba ta jinkiri a wajen abinci, kuma ta iya dafawa ba tare da almubazzaranci ba, ita ce amin taccen abokin shawararsa,mai iya riqe masa sirri, ba ta yarda wani ya sani ko waye kuwa, sannan ga taimako.

No comments:. Yanda ake gyara nono cikin sauki - Gyaran Nono. Yanda zaka magance tabon fuska kashi na 2 — Gyaran Fuska.

Yanda zaka magance tabon fuska kashi na 2 — Gyaran Fuska Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu da sake saduwa da ku cikin sabon sh Hadi domin samun gashi mai tsawo -gyaran gashi. Hadi domin samun gashi mai tsawo Akwai hanyoyi da dama wadanda mata za su bi domin samar da gashin kai mai tsawo. Abu ne mai sauki. Gyaran gaba farji ga uwar gida da kuma mata masu fafakeken gaba.

Matsi Ana so uwar gida ta kula da gabanta musamman ga wacce tayi sa Assalamu Alaikum barkanmu da warhaka, barkanmu da sake saduwa daku a cikin sabon shirin namu wadda yake zuwa muku kai tsaye daga muj Cikkakkun Hanyoyi shabiyar 15 da za ki bi wajen lura da fatarki Cikin Sauki.Yayi Magana ne akan wasu siffofin 99 da maza kesu ga matawan da yakamaci kowace mace musulma ta sansu da sauransu.

Jalen Rose and David Jacoby give the people what they want, breaking down sports and pop culture as only they can.

He'll get to the bottom of it with help from comedian friends, celebrity guests and the voices in his own head. Science, pop culture and comedy collide on StarTalk Radio! Astrophysicist and Hayden Planetarium director Neil deGrasse Tyson, his comic co-hosts, guest celebrities and scientists discuss astronomy, physics, and everything else about life in the universe.

Keep Looking Up! New episodes premiere Friday nights at 7pm ET. Jonah Ray has some friends over to his house to drink, listen to music, and converse Fresh Air from WHYY, the Peabody Award-winning weekday magazine of contemporary arts and issues, is one of public radio's most popular programs.

Hosted by Terry Gross, the show features intimate conversations with today's biggest luminaries. HBO and The Ringer's Bill Simmons hosts the most downloaded sports podcast of all time, with a rotating crew of celebrities, athletes, and media staples, as well as mainstays like Cousin Sal, Joe House, and a slew of other friends and family members who always happen to be suspiciously available. I am Chris Hardwick. I am on TV a lot and have a blog at nerdist. This podcast is basically just me talking about stuff and things with my two nerdy friends Jonah Ray and Matt Mira, and usually someone more famous than all of us.

Occasionally we swear because that is fun. I hope you like it, but if you don't I'm sure you will not hesitate to unfurl your rage in the 'reviews' section because that's how the Internet works. Woj is probing the biggest newsmakers in the sport — from the commissioner, to general managers, coaches and star players — to bring listeners inside the processes, personas and stories that impact the NBA. Beyond longer sit-down interviews in our New York studios, Woj will deliver real-time podcasts with league personnel built around breaking news.

In "Hardcore History" journalist and broadcaster Dan Carlin takes his "Martian", unorthodox way of thinking and applies it to the past. Was Alexander the Great as bad a person as Adolf Hitler?Wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban. Garin Ngurore da ke karamar hukumar Yola ta kudu bai wuce tazarar kilomita talatin ba daga birnin Yola, hedikwatar jihar Adamawa a arewacin Najeriya.

Bayanin sirrin, wanda aka fitar tun a watan Yunin da ya wuce ya yi zargin cewa shan azumin watan Ramadan da barin salloli biyar da kuma yin zina duka ba laifi ba ne a wurin mabiya akidar hakika. BBC ta gudanar da bincike ta hanyar ziyartar wadannan garuruwa biyu don tattaunawa da mabiya wannan akida ta hakika.

Saboda haka ba kasafai suke fita fili su tatttauna da bakuwar fuska a kan manufar wannan akidar tasu ba.

Siffofin Mata 99 Part 3

Amma duk da haka, BBC ta yi katarin tattaunawa da wani dan kungiyar a garin Ngurore, wanda ya nemi a sakaya sunansa, wanda ke cewa "Hakika tana da dadi ga wanda ya fahimce ta.

A cewar sa, ba haka kawai suke barin sallah ko azumi ko kuma tara wa da mata ba, sai an bi wani mataki da ke ba wa mabiyi damar yin hakan, wanda aka fi sani da tarbiyatul askaru. Ya ce "duk mutumin da aka ce ya yi tarbiyatul askaru zai fahimci kan sa, ya san wane ne Allah. Kuma idan ka yi nisa za ka shafe komai, ka daina ganin laifin komai. Ya jaddada cewa isa wannan matakin yana samar da sauki wajen aikata ibada, kasancewar yin wadannan shika-shikan addinin musuluncin ba wajibi ba ne.

Ana dai zargin cewa wani mai suna Abdullahi, wanda mazaunin garin Numan ne shi ne ya kai akidar hakika garin Ngurore. Yayin da wasu mutanen garin ke cewa sun ga ma su wannan akidar da idanunsu, shugabannin al'umma kuma na cewa sun gudanar da bincike amma ba su tabbatar da wanzuwarsu a garin ba. Sarkin Toto, Onah Alhaji Muhammadu Umar Azaki, wanda wazirin Toto ya yi magana da BBC a madadinsa ya ce "an gayyaci shi wannan mai suna Yahaya Ibrahim da wadansu da muke tunanin ba su kula da sallah, mun yi musu tambayoyi daya-bayan-daya ba wanda ya amince ya san da wannan kungiyar.

Wasu mazauna Ngurore sun shaida wa BBC cewa galibinsu matasa ne, wadanda ba su wuce shekara ba. Mazajensu kan tara gashi mai yawa a kai, sannan suna rike katon carbi da suke nadewa a hannunsu a matsayin ado.

Mabiya akidar na kukan cewa ana tauye musu hakkinsu, tun da kundin tsarin mulkin Najeriya ya bai wa kowane dan kasa damar yin addinin da ya kwanta ma sa a rai. Mallam Yahaya dai ya ce shi dan boko ne, kuma magini, yana jaddada cewa shi mabiyin darikar Tijjaniyya ne tsantsa. To, ka ga wannan yana iya kawo barazana a harkar tsaro a kasa.

Sheikh Daurawa ya ce "wadansu na iya tashi su afka wa masu irin wannan akidar, wanda zai kai ga iya samun rikicin addini na cikin gida. Ya ce 'yan Hakikar ba abin da suke yi da ke jawo fitina. Ko a shekara tasun bulla a birnin Kano, inda hukuma ta daure wasu daga ciki, yayin da wasu kuma suka tuba. Sai dai bayyanar da mabiya wannan akida suka yi a jihohin Adamawa da Nasarawa da wasu sassan Najeriya da ake zargin ana yada ta a boye, alama ce da ke nuna cewa bakon da aka raka ya dawo.

Kuma a cewar masana, da wuya a yi nasarar dakile ta, har sai an samu cikakken hadin kan sauran mabiya dariku da akidoji daban-daban da ke kasar, ta yadda idan hukuma ta yi hukunci, wani bangare ba zai ce ana yin kage ko saka wa mutanensa karan-tsana ba! Kun san su wane ne 'yan Hakika?

Siffofi 20 na mace tagari

Hakkin mallakar hoto Getty Images Garin Ngurore da ke karamar hukumar Yola ta kudu bai wuce tazarar kilomita talatin ba daga birnin Yola, hedikwatar jihar Adamawa a arewacin Najeriya. Na'urarku na da matsalar sauraren sauti. Labarai masu alaka Musulunci Najeriya Addini. Koma sama.Hakika, girma da muhimmancin kalmar 'tarbiyya' sun wuce yadda muke anfani da ita a yau da kullun. Abu na farko shine cusa wa yaro tsoron Allah.

Hanyar cusa wa yaro tsoron Allah kuwa shine shine sanar da shi Allah din da abinda Ya yi umarni da abinda Ya yi hani. A duk lokacin da yaro ya zama mai tsoron Allah da kokarin yin abinda Allah Ya yi umurni, da barin abinda Ya yi hani, tarbiyarsa zai zamo mai sauki a wurin iyayensa, ko yaro na tare da su ko ba ya tare da su. Cusawa yara son ilimi. Ya kamata su dauki ilimi a matsayin haske mai haskaka rayuwa ta ko wani fanni ba wai kawai don neman aikin abin duniya ba.

Misali in har uwa bata son yaran ta su koyi zagi da tsinuwa to ta kiyaye zage-zage. Yawan kula da abinda yaro ke yi. Na san yana da wahala amma wajibi ne in har ana son a yi tarbiya ta kwarai. Wannan zai ba da ikon sanin halin da yaro ke ciki, sannan in yayi ba daidai ba za a gyara masa. Iyaye su guji yin munanan kalamai a kan yara. Allah ya sauwake. Koya wa yaro girmama na gaba da shi.

siffofin mata

In ka ga yaro na girmama na gaba dashi to ya gani a na yi ne. Idan iyaye suka yi haka a aikace to yaro shima zai yi. Koyawa yara kyauta ta hanyar aikatawa. Tarbiya ta kunshi rayuwa ce gurungundumarta, sabo da haka komai ya kamata yana ciki. Kyauta aba ce mai kyau da yara ya kamata su fahimci cewar mutun ya zamanto mai yawan bayarwa ba wai mai yawan tsammaniba. Iyaye su kasance masu kyauta don nuna wa yara mahimmancin kyautar, misali ta hanyar aikensu su kai kyauta gidan dangi ko makota ko dai abokan arziki.

Kuma kar a yarda a rika yin gori idan ambayar, sabo da yara suna jin duk abinda iyaye su ke fada, kuma su ma in sun tashi haka za su yi. Allah Ya ba ku ikon tarbiyartar da 'ya'yanku ta hanya madaidaiciya. Read More.

Shakka babu, a wannan zamani 'yan mata da zawarawa kai harma da matan aure suna cikin zullumi da tsoro da rashin kwanciyar hankali, saboda yadda auren su yake yawan mutuwa, bayan kuma, an dauki dogon lokaci ana soyayya a tsakani, kafin a yi auren.

Ga wasu shawarwari 40 wadanda idan matan suka yi la'akari da amfani da su da yardar ALLAH za'a samu kyautatuwar zaman aure.Post a Comment pls drop down your comment Dukkan godiya su tabbata ga Allah S. Dukkan gaisuwa ga yan uwa musulmai maza da mata Allah ya hada mu a Aljannah. Baran manta Daku ba:. Hajiya Saratu Maman Abdallah. Hajiya Fatsuma Maman Iklass. Hajiaya Fatima maman salihu. Hajiya Rukayya Maman munir. Hajiya Maryam Maman dada. Hajiya Fatima Maman Shafiu. Shamsiya aminu umar maman usaimin.

Shamsiya shuaibu maman islam. Sakina umar Maman Habibullah. Ina gabatar da wannan littafi wanda ya kunshi takaitaccen bayani akan iyaye mata. Domin a hakikanin gaskiya iyaye mata sun bambanta, Allah yasa mu dace, Ameen. Muna rokon Allah ya daidaitamu bisa bin hanya madaidaiciya kuma ya shiryemu ya sanya mu cikin bayinsa salihai Ameen. Email This BlogThis! Share to Twitter Share to Facebook. Muhammad Abba Gana.

SIFFOFIN MASU BADA TARBIYYA

Newer Post Older Post Home. Follow Us. Tallata Kayanka. Guide Tricks Blog. Be With Me Technology. Popular Posts. Waye SAnadi?? Waye Sanadi?? Da yammacin ranan Asab I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself as long as there is a power supply and a reliable internet connection.

View my complete profile.Samun nagartaccen gida abu ne mai matukar muhimmanci a zamantakewar iyali. Shi kuwa gida ba ya zama nagartacce sai da mace tagari, wadda take tattare da siffofi ababen koyi da za su taimaka mata wajen tafiyar da gidan yadda ya kamata. Don haka ga wasu daga cikin siffofin da suka kamata mu yi nazari a kansu don gane wace ce mace tagari?

Siffofin sun hada da:. Babu shakka da bincike na tsanaki ne ake samun mace mai siffofi nagari abin koyi, gaggawa da kwadayi kuwa a harkar neman aure, babu abin da suke janyowa face da- na- sani, ita kuwa da- na- sani aka ce keya ce.

Da Dumi Dumi. Home Iyayen Giji Siffofi 20 na mace tagari. Siffofin sun hada da: Ta kasance mai riko da addini, ba mai sakaci da shi ba. Ta kasance mai gaskiya da rikon amana a koyaushe.

Ta zama mai shigar mutunci, misali sanya hijabin da zai rufe mata jikinta yayin da ta fita zuwa unguwa.

siffofin mata

Ta kasance mai yawan kwalliya da ado ga mijinta. Ta kasance kwararriya wajen iya girki. Ta kasance mai godiya ga abin da mijinta ya kawo mata, kada ta raina abin da mijin ya kawo. Ta kasance mai gaggawar amsa kira yayin da maigida ya kira ta zuwa shimfidarsa. Ta kasance mai kiyaye dukiyarsa da duk wasu kayayyakin da yake amfani da su. Ta kasance mai rufa wa mijinta asiri, ba mai watsa sirrinsa ba. Ta kasance mai ba shi hakuri cikin lalama yayin da ta yi masa laifi.

Ta kasance mai nuna farin ciki idan abin farin ciki ya same shi da nuna bakin ciki idan abin bakin ciki ya same shi. Kada ta yabi mijin wata alhali tana tare da mijinta. Ta kasance mai kwantar wa mijinta hankali yayin da yake cikin damuwa. Kada ta ba wata ko wani dama ya ji sirrinsu ita da mijinta.

Ta kasance mai kokarin neman ilimi da aiki da shi. Ta kasance mai nisantar abin da ba ya so, ta kuma rika kusantar abin da yake so. Ta kasance mai bin umarnin yi ko bari abin da yake so da wanda ba ya so, sannan ta nuna masa so da kauna a fili, ba a boye ba.

Ta kasance mai tausayi, ba mai jawo masa bukatun da ba zai iya biya mata ba.

History book for wbcs pdf

Ibrahim Hamisu ya rubuto ne daga Kano. Twitter Facebook Telegram WhatsApp.Warning: printf(): Too few arguments in E:\PANDORASTATEINIY\Plugins\TemplateConvertorHost\htdocs\wordpress\wp-content\themes\travel-master\comments.php on line 47

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *